El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - we say welcome to you who have been searching for information via search engines such as Google, in a blog Tech Gallery, now we will discuss information about the El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna, we have been looking for a lot of information from a trusted and collect it in this blog, so you get the information complete and easy to understand, please read through:

Article Hausa,

You can also see our article on:


Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..


Information about the El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we have conveyed

A few of our information about the El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna, I hope you can exploit carefully

You have finished reading El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna and many articles about Tech Gallery in our blog this, please read it. and url link of this article is https://littlebitjohnny.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html Hopefully discussion articles on provide more knowledge about the world of new tech gadgets.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

9 comments: